Wounded (2013 film)
Wounded (Rauni) shirin fim ne na wasan kwaikwayo na Mutanen Espanya wato spanish na 2013 wanda Fernando Franco ya jagoranta, wanda shi ma ya rubuta shi. Tauraruwar fim din Marian Alvarez.
Labari
gyara sasheLabarin ya biyo bayan wata mace mai shekaru 28 da rashin aiki a wajen aikinta, ba tare da sani ba tana fama da yanayin BPD.
Yan Wasan kwaikwayo
gyara sashe- Marian Álvarez a matsayin Ana[1]
- Rosana Pastor a matsayin Madre Ana
- Manolo Solo a matsayin Jaime
- Andrés Gertrúdix a matsayin Álex
- Ramón Agirre a matsayin Padre Ana
- Ramón Barea a matsayin Martín
Fitar Shirin
gyara sasheAn nuna fim ɗin a San Sebastián International Film Festival (SSIFF) a watan Satumba na 2013. An fito da shi ta wasan kwaikwayo a Spain a ranar 4 ga Oktoba 2013.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Holland, Jonathan (27 September 2013). "Wounded (La Herida): San Sebastian Review". The Hollywood Reporter.
- ↑ Torreiro, Mirito (4 September 2013). "La herida". Fotogramas.
- ↑ Catálogo de películas producidas o coproducidas por empresas madrileñas en 2013.