Kogin Windley Shidin kogi ne dake cikin Eyre duwatsun, Wanda yake yankin New Zealand. Yana Ymyankin Kogin Ọreti ne, kuma ya hade da wannan kogin 6 kilometres (4 mi) arewa maso gabas na Center Hill.

Kogin Windley
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 45°32′42″S 168°09′00″E / 45.545°S 168.15°E / -45.545; 168.15
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Southland Region (en) Fassara da Southland District (en) Fassara

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe