Willie Smith(an haife shi a ranar 20 ga watan Satumba 1977) ɗan wasan Namibia mai, ritaya ne wanda ya ƙware a cikin tseren hurdles mita 400. [1] Ya wakilci kasarsa a gasar Olympics ta lokacin zafi a shekara ta 2000 ya kasa samun tikitin zuwa wasan kusa da na karshe. [2]

Willie Smith
Rayuwa
Haihuwa 20 Satumba 1977 (47 shekaru)
ƙasa Namibiya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Willie Smith

Mafi kyawun sa na 49.05 (2001) shine rikodin ƙasa na yanzu.

Rikodin gasa

gyara sashe
Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing Samfuri:NAM
1996 World Junior Championships Sydney, Australia 7th 400m hurdles 51.83
13th (h) 4×100m relay 40.84
1997 World Championships Athens, Greece 42nd (h) 400 m hurdles 51.12
Universiade Catania, Italy 400 m hurdles DNF
13th (h) 4 × 400 m relay 3:15.13
2000 Olympic Games Sydney, Australia 35th (h) 400 m hurdles 50.89
2002 Commonwealth Games Manchester, United Kingdom 6th 400 m hurdles 50.14
African Championships Radès, Tunisia 2nd 400 m hurdles 50.03

Manazarta

gyara sashe
  1. Willie Smith at World Athletics
  2. Willie Smith. Sports Reference. Retrieved on 2013-10-29.