BRANFORD, Farfesa William Richard Grenville (an haife shi ranar 19 ga watan Janairu 1927) a Southampton, England. Sanannan mai ilimi Yare ne.

Yana da mata da ya mace daya da da namiji daya.

Karatu da aiki

gyara sashe

Yayi makarantar shi ne a St Andrew's College, Grahamstown a shekara ta,(1942 zuwa 1944) St John's College, University of Cambridge, England a shekara ta(1945 zuwa 1948) Malami a Stellenbosch University. a shekara ta( 1951 zuwa 1952) Malami a Univernity of Natal a shekara ta ,1952 zuwa 1959, farfesa a Linguisties, Rhodes University a shekara ta, 1972 zuwa 1976, farfesa a Linguisties and English Language, Rhodes University, Grahamstown. Tun a shekara ta( 1977).[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)