Wikipedia talk:Yadda ake rubuta muƙala

Latest comment: shekara da suka gabata 4 by Muttaka Abdu Dan Alhaji in topic GASKIYA DAYA CE

GASKIYA DAYA CE gyara sashe

Yakamata masu amfani da kafafen sada zumunta su gane cewa ba kowane irin maganganun muji ko abamu labari zamu rubuta ba, dole muyi bincike, kuma bayan munyi bincike muyi amfani da ilimi da basira wajen tabbatar da gaskiyar labarin, domin yin hakan za jawo wa mutum daraja, mutunci da kwarjini a idon mutane, Wanda hakan zaisa idan ya rubuta wani Abu mutane zasu natsu su karanta, kodakuwa mutum Yana adawa da kai Muttaka Abdu Dan Alhaji (talk) 22:12, 12 Disamba 2019 (UTC)Reply

Da kyau Muttaka Abdu Dan Alhaji (talk) 22:16, 12 Disamba 2019 (UTC)Reply

Dawo zuwa shafin manhaja "Yadda ake rubuta muƙala".