Wikipedia talk:Muƙalar mu ta yau

Latest comment: watanni da suka gabata 8 by 105.113.81.100 in topic Abdulqadir jilani

Shafin da za'a ringa tattaunawa akan hanyoyin da za'a bi gurin kirkiran sababbin Wikipedia:Mukalar mu a yau na babban shafin Hausa Wikipedia

tarihin shehu muhammadu gibrima gyara sashe

gibrima zulmaaruf an haifishe agarin nguru] Dake a jahar Yobe ayanzu shine babban malamin Nan masanin Allah Wanda yayi nutso cikin Sharia da hakika muhammadu gibrima Dan aliyu dan Ibrahim badagire mahaifiyarsa itace sayyada Fatima diyar Abdurahaman anyi sabani shekara haihuwarsa(1900 ko 1902 105.113.73.106 22:03, 12 ga Augusta, 2023 (UTC)Reply

Abdulqadir jilani gyara sashe

Abdulqadir jilani Wanda da gausul aqazam kuma masanin ilimin sufacci an haifice qarni na biyar a bagdad aqarni na shida 105.113.81.100 10:24, 17 ga Augusta, 2023 (UTC)Reply

Dawo zuwa shafin manhaja "Muƙalar mu ta yau".