Akula: Za'a bayar da kyaututtuka ne bayan kwana biyar da gama gasa.

Hotunan Kyaututtukan wadanda suka fafata a gasar Hausa Wikipedia na shekara shekara.

Wadanda suka lashe gasa. Adadin maki (Points)
1st User:Ibraheem8088 8,900
2nd User:Abubakar A Gwanki 8,100
3rd User:M Bash Ne 5,130
4th User:Musaddam Idriss 3,510

Kyaututuka

gyara sashe

Na Daya

 
Zakaran Shekara

Na Biyu: WSTER Model WS-1038

  • FM Radio
  • USB Port
  • Micro TF Port
  • Wireless Phone Call
  • Recording with super bass

Na Uku

  • Oraimo Power Bank, 10,000 mAh and optimised slim.
  • Amazon Rechargeble charger 2 in 1

Na Hudu

  • InFocus Mobile phone
  • Micro SD/M2 Card Reader

Sauran kyatuttuka ga yan gasa