Shafin tattara mukaloli domin gogewa

Mukaloli marasa kan gado ta sigar manazarta, rubutu, shahara ko kuma gurbatacciyar mukala, ana sa ran Admin zai goge duk wata mukalar da aka saka a cikin wannan rukunin bayan kwana talatin, idan kana ganin bai cancan taba da'a goge mukalar ba, to kayi bayani a shafin tattaunawa na mukalar, ta hanyar janyo hankalin wani admin daga cikin Admins na Hausa Wikipedia

Ka duba wannan rukunin Category:Mukalolin da za'a goge domin ganin mukalolin da za'a goge bayan kwanan talatin bawan da ya gyara su, ko kuma tara lumfashin Admin mai goge mukalar.