Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Dr.Wendy Onyinye Osefo (an haifeta a ranar 21 ga watan Mayu a shekarar 1984) 'yar nigeriyarce haifaffiyar kasar amurka, ta kasance mai bada bayanai akan siyasa da kuma zamantakewa.