Web Design Department
Wannan bangaren ana koyar da yadda ake kirkiran shafi a yanar gizo (Website). ana bayar da horo ne da:
- Web davelopment using HTML
- CSS
- Java Script
- Wordpress.
wainnan suma ana koyara dasu a wata uku ne kacal. da wannan horon mutum yana iya kirkiran tashi sahin na yanar gizo.