Waziri a kasar hausa, wani matsayi wanda ake bawa jinin saurauta a mafi yawan lokaci. Wannna wani matsayi ne na kamar mataimakin sarki. Wanda duk sanda sarki baya nan. Shine zai dinga gunadar da Sarauta har sai sarkin ya dawo. Shine kamar vice president a turance.

Waziri
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta gyara sashe