Wayar Sadarwa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Wayar Sadarwa wata hanyar sadarwa ce da take bada damar tattaunawa ga mutane biyu ko kuma sama da haka, Wanda suke mabanbantan wurare cikin sauki. [1]
A shekarar alif 1876, Alexander Graham Bell ya fara samun damar hakkin mallaka a United States na wannan na'ura da take bada damar jin sautin dan Adam da kuma muhawara daga mabanbantan wurare. [2]