Beth Nyambura Mbaya, wacce aka fi sani da Wanade (c. 1967 - Mayu 10, 2013), ƴar wasan kwaikwayo ce ta talabijin ta Kenya. sananniyar ƴar wasan kwaikwayo a Kenya, Wanade an fi saninta da rawar da ta taka a cikin jerin shirye-shiryen talabijin da aka samar a cikin gida ciki har da fim din Mother in Law da Know Zone.

Wanade ta mutu sakamakon ciwon daji a gidan ƴar'uwarta a yankin Kahawa Sukari na Nairobi a ranar 10 ga Mayu, 2013, tana da shekaru 46 a duniya.

Manazarta gyara sashe