Wajen bautar angelikan da ahooda

Diocese na Anglican na Ahoada[1]yana ɗaya daga cikin goma sha biyu a cikin lardin Anglican na Niger Delta,[2]itace ɗaya daga cikin larduna 14 a cikin Cocin Najeriya.[3]Bishop na yanzu shine Clement Ekpeye.[4]

takaitacen bayani

gyara sashe

An kafa cocin farko a yankin, St. Paul's Niger Delta, a Ahoada a cikin shekarar 1910. A 1925 aka buɗe makarantar firamare; kuma daga baya gidan haihuwa. A cikin shekarar 1951 an ƙara wani vicarage. A cikin 1952, an kafa sabuwar Diocese Niger Delta , tare da Ahoada da kewaye a cikinta.

An kafa Diocese na Ahoada a cikin 2004 tare da St. Paul ya zama babban cocinta, [5]kuma Clement Ekpeye shine bishop na farko.[6]An nada Ekpeye bishop a ranar 25 ga Yuli, 2004, a Cocin Cathedral na Advent, Life Camp, Gwarinpa, Abuja.[7]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Ecclesiastical Province of Niger Delta | Church of Nigeria (Anglican Communion)". Retrieved 2021-03-08
  2. "Ecclesiastical Province of Niger Delta | Church of Nigeria (Anglican Communion)". Retrieved 2021-03-08
  3. "Our Provinces | Church of Nigeria (Anglican Communion)"
  4. "Bishop of Ahoada, Clement Ekpeye, kidnapped by unknown gunmen in Nigeria's Rivers State". www.anglicannews.org
  5. "The Rt Revd Clement Ekpeye on World Anglican Clerical Directory". World Anglican Clerical Directory
  6. "Church of Nigeria elects four bishops". www.anglicannews.org
  7. Onu, Ben O. "Harvest of Bishops in Nigeria Anglicanism: Diocese of Niger Delta North Experience, 1996–2021" (PDF). South Asian Research Journal of Humanities and Social Sciences. 4 (2): 114. Archived from the original (PDF) on 21 June 2022. Retrieved 18 August 2022