Vitaliy Oleksiyovych Hodziatsky (yaren Ukrain: Годзяцький Віталій Олексійович, an haife shi 26 Disamba 1936) ɗan kasar Ukraine ne, mawaki ne kuma malami. An bashi matsayin "Merited Artist of Ukraine" a 1996.

Vitaliy Hodziatsky
Rayuwa
Haihuwa Kiev, 26 Disamba 1936 (87 shekaru)
ƙasa Ukraniya
Ƴan uwa
Mahaifi Oleksij Hodsjazkyj-Snischynskyj
Karatu
Makaranta Petro Tchaikovsky National Music Academy of Ukraine (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mai rubuta kiɗa
Kyaututtuka
Vitaliy Hodziatsky

Tarihin Rayuwa gyara sashe

An haife shi a Kiev kuma ya yi karatu a Kiev Conservatory tare da Borys Lyatoshynsky, ya kammala karatunsa a 1961. Yana tsara waka ta sautin piano, ƙungiyar makaɗa, murya, da kuma kayan kida na itace na solo da kirtani.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

 
Matashi Vitaliy Godzyacykiy

Manazarta gyara sashe