Vesoul
Vesoul gari ne da ke sashen Haute-Saône a yankin Bourgogne-Franche-Comté dake gabashin kasar Faransa.
Vesoul | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Public institution of intermunicipal cooperation with own taxation (en) | Urban community of Vesoul (en) | ||||
Babban birnin |
Haute-Saône arrondissement of Vesoul (en) canton of Vesoul-1 (en) (2015–) canton of Vesoul-2 (en) (2015–) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 15,130 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 1,668.14 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Located in statistical territorial entity (en) |
Q108921898 Q3551181 | ||||
Yawan fili | 9.07 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Durgeon (en) , Colombine (en) , Vaugine (en) da Méline (en) | ||||
Altitude (en) | 220 m-213 m-375 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Pusy-et-Épenoux (en) Échenoz-la-Méline (en) Coulevon (en) Frotey-lès-Vesoul (en) Navenne (en) Noidans-lès-Vesoul (en) Pusey (en) Quincey (en) Vaivre-et-Montoille (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Vesoul (en) | Alain Chrétien (en) (2012) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 70000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | vesoul.fr | ||||
Itace yanki mafi girma na sashen tare da mutane akalla mutum 15,212 a shekara ta 2014.
An gina ta a bisa tsaunin La Motte a farkon karni tare da suna Castrum Vesulium. Sannu ahankali, garin ya habaka zuwa cibiyar kasuwanci da cinikayya ta Turai. A karshen shekarun tsaka-tsaki, garin ya fuskanci yanayi na tsanani da suka hada da annoba iri iri da kuma rikice-rikicen cikin gida.
Yankin ta kasance muhimmiyar cibiyar birni na sashen, sannan kuma Vesoul ta kasance gida ga kungiyar PSA da kuma a nan ne ake gudanar da Bikin Fina-finan Asiya ta Duniya. Jacques Brel ya ririta ta a wakarsa na musamman na shekarar 1968 mai suna “Vesoul”.
Birnin itace babbar birnin sashen Haute-Saône.
Tarihi
gyara sashe-
Haberges High School
-
Rue d'Alsace-Lorraine
-
Vesoul en 1918