Valantina Abu Oqsa
Valantina Abu Oqsa 'yar wasan kwaikwayo ce ta Falasdinawa,darektan gidan wasan kwaikwayo,mawaki kuma marubuciyar wasan kwaikwayo.An ba ta lambar yabo ta Etel Adnan ta 2012 don Mata Playwrights da aka sanar don wasan kwaikwayon ta I Am Free,[1] [2] [3][4]
- ↑ Qualey, M. Lynx (2012-09-16). "Palestinian playwright Valantina Abu Oqsa on 'I Am Free'". Egypt Independent (in Turanci). Retrieved 2023-11-10.
- ↑ "Valentina Abu Oqsa | Al Bawaba". www.albawaba.com (in Turanci). Retrieved 2023-11-10.
- ↑ "Valantina Abu Oqsa on the Theater, Awards, and How She Wrote 'I Am Free'". ARABLIT & ARABLIT QUARTERLY (in Turanci). 2012-09-17. Retrieved 2023-11-10.
- ↑ "Valantina Abu Oqsa blev årets vinnare av Etel Adnan Award | Riksteatern". via.tt.se (in Harshen Suwedan). Retrieved 2023-11-10.