Vaitupu (French pronunciation: ​ vajtupu]) ƙauye ne a Wallis da Futuna.Tana cikin gundumar Hihifo a gabar tekun arewa maso gabas na tsibirin Wallis a Kudancin Pacific.Yawanta bisa ga ƙidayar 2018 ya kasance mutane 406.

Nassoshi gyara sashe