Uwar Gulma wani shahararren littafin Hausa ne wanda ya yi fice a karatun darussan Hausa a makarantun sakanadare musamman a Arewacin Najeriya. Alhaji Muhammad Sada ne ya rubuta shi.

Manazarta

gyara sashe