Usman Magomednabiyevich Nurmagomedov an haife shi a ranar 17 ga watan Afrilu, a shekara ta 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Rasha. A halin yanzu yana fafatawa a cikin Lightweight division na Bellator MMA, inda yake Bellator Lightweight Champion na yanzu. Nurmagomedoa baya ya yi gasa a cikin UAE Warriors da Eagle Fighting Championship (san nan kuma Gorilla Fighting Championship). Shi ne ƙaramin ɗan'uwan mai fafatawa na UFC Umar Nurmagomedov kuma dan uwan tsohon zakaran UFC mai nauyi Khabib Nurmagomedov.[1]

Usman Nurmagomedov
Rayuwa
Haihuwa 17 ga Afirilu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Rasha
Sana'a
Sana'a mixed martial arts fighter (en) Fassara

An haifi Usman Nurmagomedoa ranar 17 ga watan Afrilu, a shekara ta 1998, a garin Kizilyurt, Jamhuriyar Dagestan, a kasar Rasha.[2][3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Who is Khabib Nurmagomedov's Cousin, Umar Nurmagomedov?". EssentiallySports. 2020-02-28. Retrieved 2022-03-12.
  2. "Усман Нурмагомедов. Что надо знать о перспективном брате Хабиба". Рейтинг БК (in Rashanci). Retrieved 2022-09-06.
  3. "Двоюродный брат Хабиба – тайский боксер. Он зрелищно дерется и вырубает, а в апреле дебютирует в Bellator". Sports.ru. 28 March 2021. Retrieved 2022-09-06.