Usman Mamman Durkwa

Tsohon mataimakin gwamnan jahar Borno

Usman Mamman Durkwa ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya zama mataimakin gwamnan jihar Borno daga 2015 zuwa 2019.[1][2]

Usman Mamman Durkwa
Mataimakin gwamnan jahar Borno

2015 - 2019
Rayuwa
Haihuwa Jihar Borno
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe