Assalamu Alaikum sunana Anas, daya daga cikin editoci a WP:Hausa Wikipedia, Idan kina/kana bukatan karin bayani ku min magana a nan, domin samun PDF, Video tutorials akan yanda ake gyara Hausa Wikipedia, ko kuma ku min magana a adireshi na na i-mail kamar haka aanass.aadamm@gmail.com, Nagode.

Wasu daga cikin abubuwan da zasu taimaka maka/miki a Hausa Wikipedia


Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Sadauki11! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. An@ss_koko(magana)(aiki) 22:14, 28 ga Augusta, 2020 (UTC)Reply

Barka da kokari gyara sashe

Naga ka rubuta sabuwar makala akan Antoine Griezmann, makalar akwai ta, ka sake maimaita ta ne, yanzu naka za'a goge shi. Sannan dan gudun sake maimaici, Sunan dan'adam dukkanin farkon rubutunsa ana rubutawa ne da Banban baki (wato Capital letter). Idan dai ka rubuta suna dai dai yadda yake, inhar akwai makalar a wikipedia zata fito maka dashi, shiyasa akeson kafin kirkiran makala kuyi searching ku gani ko akwai makalar tukun. Em-mustapha t@lk 09:26, 14 Satumba 2020 (UTC)Reply

Gasar Hausa Wikipedia gyara sashe

Assalamu alaikum @Sadauki11,

Ina mai sanar da kai cewa za'a sanar da sakamakon gasa gobe idan Allah ya kaimu, ka duba wannan shafin domin ganin sakamakon gasa, sannan kyaututtuka za'a bayar dasu ne lokaci kadan bayan sanarwan. WP:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara, Nagode.-- An@ss_koko(Yi Magana) 11:23, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)Reply