Sannu da ƙoƙari gyara sashe

Assalamu Alaikum sunana Abubakar A Gwanki, daya daga cikin editoci a WP:Hausa Wikipedia, Idan kina/kana buƙatan karin bayani ku min magana a nan, domin samun PDF, Video tutorials akan yanda ake gyara Hausa Wikipedia, ko kuma ku min magana a adireshi na na i-mail kamar haka A Gwanki|gwankia6@yahoo.com, Nagode.

Wasu daga cikin abubuwan da zasu taimaka maka/miki a Hausa Wikipedia


 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Hamza DK! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial.

Abubakar A Gwanki (talk) 06:17, 19 Disamba 2020 (UTC)Reply

Have you voted in the UCoC enforcement guidelines ratification? gyara sashe

Hi! @Hamza DK:

The ratification voting process for the revised enforcement guidelines of the Universal Code of Conduct (UCoC) is now open! Voting commenced on SecurePoll on 7 March 2022 and will conclude on 21 March 2022. Please read more on the voter information and eligibility details.

The Universal Code of Conduct (UCoC) provides a baseline of acceptable behavior for the entire movement. The revised enforcement guidelines were published 24 January 2022 as a proposed way to apply the policy across the movement.

Please vote here

Regards, Zuz (WMF) (talk) 10:27, 15 ga Maris, 2022 (UTC)Reply

Mukala:Baiko gyara sashe

Hi Hamza, da fatan kana lafiya. Muna godiya da gudummawa da ka bada na samar da sabuwar mukala akan Baiko a kasar Hausa. Sai dai wannan mukala tayi gajerta kuma akwai muhimman sassa da babu acikinta. Da fatan zaka kara fadada ta kuma a sanya mata hujjoji wato references Patroller>> 06:26, 11 Oktoba 2022 (UTC)Reply

Malam hamza dk ina farin cikin taya ka murna akan bayananka ga mai girma abdulkarim abdulsalam [a a zaura]. Amma abin tambaya anan shine shin ko kasan waye [ A A zaura kuwa?