Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, DaSupremo! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. Anasskoko (talk) 10:16, 18 Nuwamba, 2019 (UTC)Reply

Anasskoko (talk) 10:16, 18 Nuwamba, 2019 (UTC)Reply


Tunatarwa gyara sashe

Assalamu alaikum ɗan'uwa mai tarin albarka wato DaSupremo ina so inyi amfani da wannan dama don in ƙara tunatar da kai cewa ba wai yawan rubutu ko girman maƙala ba, Hausa Wikipedia take buƙata yanzu. Yanzu abinda Hausa Wikipedia take buƙata yanzu shine ingantaccen fassara da kuma ƙirƙirar ingantacciyar maƙala! Duba da wasu maƙaloli da kake fassarawa wasu basu da inganci saboda fassarar batada ma'ana sam! Ina ƙara tunatar da kai koda zaka fassara maƙala daga turanci zuwa Hausa to lallai kayi taka tsantsan saboda yanzu bamu da editocin da zasu zo gyara mana wadannan tarin maƙalolin, koda kadan aka fassara sai a wallafa daga baya sai kara fassara wani sashen kuma. Ina maka fatan alkhairi ɗan'uwa. S Ahmad Fulani 15:32, 14 ga Yuni, 2022 (UTC)Reply

Ok...Na ji daSupremo   15:59, 14 ga Yuni, 2022 (UTC)Reply

Na gode sosai! Da saurare na Allah ya tabbatar da mu akan gaskiya ameeen. S Ahmad Fulani 13:38, 15 ga Yuni, 2022 (UTC)Reply

Aameen daSupremo   17:14, 15 ga Yuni, 2022 (UTC)Reply

Page created on existing page (Umar dan al-khattab) gyara sashe

Hello, DaSupremo, it is indeed a gratitude to have you here making alot of edits in Hausa Wikipedia, we appreciate your effort, but i have to remind you that you create a page name Hazrat Umar while page about Umar dan al-khattab was already been created by User:Abubakar A Gwanki since April 2018. Furthermore, the name you gave it to the page is wrong, the real name is Umar and his fathers name is Al-khattab, so they call himm Umar ibn Al-khattab in Arabic, meaning Umar son of Al-khattab, we translate the word ibn to hausa whice means "dan". Advicebily, before you create any page in hausa wiki, make sure you search for it. I do hope you will be patient with my pleasant piece of advice. Yours faithfully, Anasskoko (talk) 22:02, 29 Disamba 2019 (UTC)Reply

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gyara sashe

Muna gayyatan kudan shiga gasar WPWP Contest na Hausa Community!

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gasa ce ta duk shekara wanda editoci a Wikipedia daga Hausa Community User Group ke sanya hotuna a mukalolin da basu da ko keda karancin hoto articles. Wannan dan a inganta da karfafa amfani ne da dubannin hotunan da ake samu ne daga gasa daban-daban na hotuna da ake gudanarwa duk shekara, wanda Wikimedia community ke shiryawa a Wikipedia. hoto na inganta fahimtar mai karatu, da bayyana bayani, da sanya mukaloli suyi kyau. Gasar Kuma zata ba sabbin editoci da tsoffi damar inganta kwarewa, dan shiga samun kwarewa tuntube mu anan Emel.
Danna nan dan shiga gasa da Karin bayani..Em-mustapha t@lk 16:51, 26 ga Yuni, 2020 (UTC)Reply


A request for translation gyara sashe

 

Hello

I'm reaching out to you because you have translated a part of the Community Wishlist Survey documentation. The Survey needs you again. I'd be grateful if you helped with the following:

  1. Invitation for voting - this is essential and should be translated as soon as possible
  2. CentralNotice banner - this has been translated to many languages and just a review may be enough
  3. All the rest of the related documentation - might be good to get this translated, but is of the lowest priority.

I've also prepared a Translation hub with colourful tables to coordinate the translations. You might find that useful.

That's it! If you have any questions, please ask!

I believe your contributions will make it possible for more people to vote and get their wishes granted. Thank you in advance!

SGrabarczuk (WMF)

06:11, 3 Disamba 2020 (UTC)


Hello SGrabarczuk (WMF) I am very excited you reached out to me. I am glad to be of help to the Wikimedia Movement. Thank you DaSupremo (talk) 11:02, 3 Disamba 2020 (UTC)Reply

Gasar Hausa Wikipedia gyara sashe

Assalamu alaikum @DaSupremo,

Ina mai sanar da kai cewa za'a sanar da sakamakon gasa gobe idan Allah ya kaimu, ka duba wannan shafin domin ganin sakamakon gasa, sannan kyaututtuka za'a bayar dasu ne lokaci kadan bayan sanarwan. WP:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara, Nagode.-- An@ss_koko(Yi Magana) 11:25, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)Reply

Wa alaikum salaam An@ss_koko(Yi Magana) tor Allah ya kaimu. Mungode DaSupremo (talk) 11:42, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)Reply

Article idea: Suya gyara sashe

Hi! I found that en:suya comes from northern Nigeria, but there isn't yet an article in Hausa. If youre interested, why not start an article?

Thanks WhisperToMe (talk) 19:10, 19 Disamba 2021 (UTC)Reply

Thanks for the heads up. Consider it done DaSupremo (talk) 11:50, 20 Disamba 2021 (UTC)Reply
You're welcome! I've had suya at a Nigerian restaurant in the Houston area and it's quite tasty! The photo in the article of the suya was taken by me (in my other photo you can see Houston phone numbers on the newspaper around the suya).
BTW I'm wondering if Hausa people eat Fufu. en:Fufu is there but there isn't yet a Hausa article on that either.
WhisperToMe (talk) 21:56, 21 Disamba 2021 (UTC)Reply
There are different methods of making fufu. There is the yam type, the cassava and yam type, the cassava and plantain etc depending on the people involved. DaSupremo (talk) 22:54, 21 Disamba 2021 (UTC)Reply

Thank you gyara sashe

For joining the Wiki Project Med translation efforts :-) Let me know if you have any questions. By the way would you like help getting the infobox working on Hausa? Doc James (talk) 02:30, 24 Disamba 2021 (UTC)Reply

Yes please. Thanks for having me. DaSupremo (talk) 10:02, 24 Disamba 2021 (UTC)Reply
Okay will try to figure it out. Doc James (talk) 03:06, 3 ga Janairu, 2022 (UTC)Reply
Okay you have this template Template:Infobox medical condition but it is very basic... Will work to expand it. Doc James (talk) 03:10, 3 ga Janairu, 2022 (UTC)Reply
Okay I have updated the infobox template... The item tags however need translation. Also will need to translate the output here Kuskuren ratsawa. Let me know if you need help with this? Doc James (talk) 03:26, 3 ga Janairu, 2022 (UTC)Reply
Translated the infobox template in Kuskuren ratsawa. Thanks daSupremo   23:24, 3 ga Janairu, 2022 (UTC)Reply

2022 Zamfara massacres gyara sashe

If youre OK with this I can give tips on some other articles to translate. I found en:2022 Zamfara massacres and the state it took place in is Hausa speaking WhisperToMe (talk) 02:19, 14 ga Janairu, 2022 (UTC)Reply

I'm ok with that. daSupremo   17:16, 14 ga Janairu, 2022 (UTC)Reply

Infobox gyara sashe

Okay have the infobox working... and added Anaphylaxis

Will need manual translation though. I have linked the infobox via Wikidata so hopefully will come over with Content Translation now.

Doc James (talk) 21:16, 18 ga Janairu, 2022 (UTC)Reply

Ok....it is done daSupremo   22:36, 18 ga Janairu, 2022 (UTC)Reply

Flower of the month gyara sashe

 
Hibiscus cannabinus

Hi DaSupremo

For your huge efforts on Hausa Wikipedia I want to award you with the Flower of the month.

Best regards, –Holder (talk) 05:19, 1 ga Maris, 2022 (UTC)Reply

Appreciated daSupremo   10:49, 1 ga Maris, 2022 (UTC)Reply

Have you voted in the UCoC enforcement guidelines ratification? gyara sashe

Hi! @DaSupremo:

The ratification voting process for the revised enforcement guidelines of the Universal Code of Conduct (UCoC) is now open! Voting commenced on SecurePoll on 7 March 2022 and will conclude on 21 March 2022. Please read more on the voter information and eligibility details.

The Universal Code of Conduct (UCoC) provides a baseline of acceptable behavior for the entire movement. The revised enforcement guidelines were published 24 January 2022 as a proposed way to apply the policy across the movement.

Please vote here

Regards, Zuz (WMF) (talk) 10:19, 15 ga Maris, 2022 (UTC)Reply

@Zuz (WMF) Done daSupremo   13:39, 15 ga Maris, 2022 (UTC)Reply

Yanayin Afirka gyara sashe

Aslm @DaSupremo, Wannan mukala Yanayin Afirka bata da ma'ana a wato bata iya karantuwa, kuma ga dukkan alamu ba ayi linking dinta da wata mukala ta turanci ba balle a inganta ta. Saboda haka nayi mata alamar gogewa, amma kuna iya ingantata idan akwai damar yin hakan. Patroller>> 22:08, 20 ga Yuli, 2023 (UTC)Reply

Wa alaikum salaam @Uncle Bash007 ok daSupremo   22:25, 20 ga Yuli, 2023 (UTC)Reply
Great, thanks Patroller>> 22:29, 20 ga Yuli, 2023 (UTC)Reply