Sannu da zuwa Hausa Wikipedia gyara sashe

Assalamu Alaikum sunana Anas, daya daga cikin editoci a WP:Hausa Wikipedia, Idan kina/kana bukatan karin bayani ku min magana a nan, domin samun PDF, Video tutorials akan yanda ake gyara Hausa Wikipedia, ko kuma ku min magana a adireshi na na i-mail kamar haka aanass.aadamm@gmail.com, Nagode.

Wasu daga cikin abubuwan da zasu taimaka maka/miki a Hausa Wikipedia

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Alamin Tahir! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. An@ss_koko(magana)(aiki) 21:02, 3 Satumba 2020 (UTC)Reply


Saƙo daga Anas