Urusaro International Film Festival
Bikin fina-finai na Mata na Duniya na Urusaro (wani lokaci ana rage shi zuwa bikin Ursaro ) bikin fina-finan mata na Ruwanda ne.[1][2] Tun a shekarar 2015 wata kungiyar mata masu shirya fina-finai ta Rwanda ce ta fara shi.[2]
Iri | film festival (en) |
---|---|
Validity (en) | 2015 – |
Wuri | Kigali |
Ƙasa | Ruwanda |
Yanar gizo | cinefemmesrwanda.org |
Cinéfemmes Rwanda[3] ta shirya, an yi niyya ne don haɗawa da ƙarfafa mata masu yin fim.[4][5] Tunanin gudanar da bikin fina-finai na Kigali ya fito ne daga mai shirya fina-finan Rwandan nan Poupoun Sesonga Kamikazi.[6]
Kyauta
gyara sasheAs of 2019[update] bikin Urusaro ya ba da kyaututtuka ga fina-finai mafi kyau a cikin waɗannan rukunoni:
- Gajeren labari na ƙasa
- Documentary na Ƙasa
- Gajeren labari na Gabashin Afirka
- Documentary na Gabashin Afirka
- Gajeren labari na Afirka
- Documentary Afirka
- Fiction na Afirka.
Kara karantawa
gyara sashe* Buchana, Patrick (23 May 2014). "Rwanda: Cine Femme – the Nursery Bed of Female Filmmakers in Rwanda". The New Times (in Turanci). Retrieved 27 November 2019.
- Ibrahim, Ntakirutimana (5 October 2019). "Uko byari byifashe mu muhango wo gufungura ku mugaragaro festival ya Urusaro International Women Film Festival". TBR News (in Kinyarwanda). Archived from the original on 28 November 2019. Retrieved 28 November 2019.
- Kazibwe, Andrew I (16 October 2019). "'Numb' debuts at Urusaro festival". Rwanda Today (in Turanci). Retrieved 28 November 2019.
- "Women's film festival to showcase 'extraordinary stories'". The New Times (in Turanci). 3 March 2017. Retrieved 28 November 2019.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Emmy, Nsengiyumva (12 March 2019). "Iserukiramuco "Urusaro International Women Film Festival" ryasojwe mu birori bibereye ijisho (Amafoto)". IGIHE (in Kinyarwanda). Retrieved 27 November 2019.
- ↑ 2.0 2.1 "Rwanda Urusaro film festival submissions open". BizCommunity (in Turanci). 8 July 2019. Retrieved 27 November 2019.
- ↑ Kantengwa, Sharon (29 September 2019). "Cinéfemmes and the rise of female film makers". The New Times (in Turanci). Retrieved 28 November 2019.
- ↑ "Rwanda: les cinéastes africaines à l'honneur lors du festival Urusaro". RFI Afrique (in Faransanci). 12 October 2019. Retrieved 28 November 2019.
- ↑ Kantengwa, Sharon (20 September 2019). "Urusaro International Women Film Festival returns". The New Times (in Turanci). Retrieved 27 November 2019.
- ↑ Opobo, Moses (26 March 2017). "Urusaro International Women Film Festival: Celebrating women filmmakers". The New Times (in Turanci). Retrieved 28 November 2019.