umuonuaka wannan kauye ne a karamar hukumar isiala ngwadake a jihar Abia dake najeriaya.