Uche Ikonne
Uchenna Ikonne farfesa ne a Najeriya farfesa a fannin ido. A watan Disamba na shekara ta dubu 2015, ya zama Mataimakin Shugaban Jami'ar Jihar Abia na 7. wanda a baya yayi aiki a matsayin Rector,jahar Abia State Polytechnic, Aba - (on Rescue Mission) 2014-2015.
Uche Ikonne | |
---|---|
Rayuwa | |
Karatu | |
Makaranta | Manila Central University (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Malami |
Uche Ikonne shine dan takarar gwamna na jam'iyyar People's Democratic Party a jihar Abia. Ya rasu ne a babban asibitin kasa dake Abuja da misalin karfe 4 na safe a ranar 25 ga watan Junairu, 2023 bayan ya sha fama da bugun zuciya da dama.