Tuwon dawa gyara sashe

 
Tuwon dawa da miyar kubewa

Tuwon dawa wani nau'in Abincine na ƙasar Arewa. Ana yin shi ne da garin dawa, wanda ke ba shi launin ruwan kasa da sinadarai . Ana iya cin Tuwon dawa da kowace miya, amma ya fi kyau da miyar okra koh miyar yauki kamar kuka da kubewa dama dai sauransu

manazarta [1] gyara sashe

  1. https://m.wikidata.org/wiki/Property:P854