Tuwo da Miyar Kuka
(an turo daga Tuwo Miyar Kuka)
Tuwo da miyar kuka wani nau'ine na abincin gargajiya na hausawa wanda tun a can baya zamanin iyaye da kakanni akeyinsa Wanda yana ɗaya daga cikin nau'ikan abinci masu daɗi da Kuma ƙara lafiya tare da sanya kuzari