Tunzura
Tunzura wannan kalmar na nufin mutum mai saurin fushi ko faɗa.[1] A ko da yaushe
Misali
gyara sashe- An tunzura ma'aikatan sun tafi yajin aiki daga kamfanin.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.