Tsutsar ganye
Doratogonus a harshen turanci wacce ake kiran ta da shi. wacce ake kira da tsutsar Ganye ita tsutsa ce da take cikin jinsin millipedes wacce take da dangantaka da dangin Spirostreptidae. tana da girma, a kiya si girman ta ya kan kai 80-200 tsawo kuwa ya kan kai 3-8 na milimeta. tsayin ta an gwada da kowa, kuma akan same ta a Kudancin African . [1] Yawancin nau'ikan an jera su akan Jerin Jajayen IUCN saboda halakar wurin zama.