Tsumma ko kuma Ragga na nufin lalataccen kayan sawa wanda aka gama amfani da shi bayan ya tsufa. Ana amfani da tsumma sosai musamman wajen wasu ƴan goge-goge da shafe-shafe a cikin gida. Daga ya kai wani lokaci kuma sai ayi Bola dashi wato juji. Jam'in kalmar itace Tsummokara.[1]

Manazarta gyara sashe