Tsubirin Kwakwa, ko Palm Islands wasu rukunin tsuburai me wadanda dan Adam ne ya Samar dasu a kasar Daular larabawa a birnin Dubai. Rukunin tsuburan ya kunshi Palm Jumeirah , Palm Deira Island da Palm Jebel Ali. Anfara gina su tun shekara ta 2001.

Palm Jumeirah (hagu) da Palm Deira (dama) dakuma Tsuburi mai taswirar Duniya. tsakiya

TarihiGyara