Tsokana
Tsokana
gyara sasheTsokana. wata ɗabi'a ce ko al'ada da bahaushe kanyi manƴa da yara keyi.
gyara sashekuma anayin tane don a tunzura zuciya ko aba mutun haushi ya aikata Wani Abu ko ya faɗi Wani magana Anfi samun tsokana tsakanin yaro da mahaukaci, ko tsakanin yaro da Mai saurin fushi, ko Kuma ana iya samun tsokana tsakanin ƙanin miji da matan yaya.
gyara sasheTsokana ana samun ta tsakanin abokan wasa domin hakan na cikin al'adar Bahaushe.