Tsire
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Tsire ana yin shi ne da danyen nama da za'a yima yan-yanka kanana da dan fadi sai a samu tsinki siriri sai a tsira shi a cikin tsinken sai a balbada mashi dakakken kuli kuli a kuma yayyafa mashi man gyada a daura bisa waya a gasa shi [1]
Iyayen mu mata kuma nayin na tukunya a gida
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-02-16. Retrieved 2023-03-16.