Tsintsiya

Abunda ake yin shara dashi

Tsintsiya Wata nau'in kalar ciyawa ce da ake amfani da ita wajen share-share kama daga cikin gida ko wajajen da mutane kanyi mu'amala da su.[1]

An rataye tsinyiyu
Tsintsiyan laushi
Damin tdintsiyan laushi
tsintsiyar gargajiya
Abin shara

Asalin tsintsiya

gyara sashe
 
tsintsiyan laushi

Tsintsiya dai wata ana shuka ta ne, wata kuma takan fito ne batare da an shukata ba Allah ne ke fito da ita.

Ire-iren tsinshiya

gyara sashe

1. Tsintsiyar kwa-kwa

2. Tsintsiyar laushi [2]

Ana amfani da ita wajen shara ko tsabtace wuri agida, ko kasuwa da sauransu.

Manazarta

gyara sashe