Tsaron ci gaba
A dokokin kasa da kasa, kiyaye cigaba ko kuma kawai karewa wani abune da ya hana cigaban tattalin arziki don kare al'ummomi daga ta'addancin cigaba.
Acikin Tsarin Mulki na Majalisar Ɗinkin Duniya kan sauyin yanayi (UNFCCC), anyi niyya don kare ƴan asalin ƙasar da sauran al'ummomi tare da ilimin gargajiya na sarrafa albarkatun ƙasa acikin ƙoƙarin rage hayaƙi daga sare bishiyoyi da lalata gandun daji.
Tare da matakan UNFCC, tsaro ya zama abin damuwa a taron sauyin yanayi na Majalisar Ɗinkin Duniya na 2010.