Tiznit ko Tiznet (Larabci: تزنيت, romanized: Tiznīt) wani birni ne, da ke yammacin gabar tekun kasar Maroko na Souss-Massa, wanda Sultan Hassan ya kafa a shekara ta alif 1881. Babban birnin lardin Tiznit ne kuma yana da yawan jama'a 74,699. a cikin kidayar yan Moroccan 2014.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.