Timmy Kwebulana ɗan wasan kwaikwayo ne na Afirka ta Kudu .

Timmy Kwebulana
Rayuwa
Haihuwa Afirka ta kudu
Mutuwa 19 Satumba 2024
Sana'a
IMDb nm0477155

Ya bayyana a cikin jerin wannan fina finan Abakwazidenge, Ingqumbo Yeminyanya, Unyana Womntu, Uthando Lwethu, Shooting Stars, Forced Love da Isikizi . [1][2][3]

ya rasu ne a ranar 19 ga Satumba, 2024, bayan gajeriyar rashin lafiya.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Mzansi Magic releases new Xhosa drama". news24.com. Retrieved 15 May 2019.
  2. "Born in the RSA to entice the audience". citizen.co.za. Archived from the original on 4 March 2021. Retrieved 15 May 2019.
  3. "Local drama mini-series". screenafrica.com. Retrieved 15 May 2019.
  4. "Veteran film and TV actor Timmy Kwebulana has died". io.co.za. Retrieved 20 September 2024.

Haɗin waje

gyara sashe