Netimi Alfred Timaya Odon (an haifeshi ranar 15 ga watan Agusta, 1980), wanda aka fi sani da sunansa na Timaya, mawaƙi ne kuma marubucin waƙoƙi na Najeriya. Ya fito ne daga Odi, Jihar Bayelsa, Kudancin Najeriya. An san Timaya da hada pop na Najeriya tare da abubuwa na Dancehall, hip-hop, da soca, da kuma cakuda kiɗa na Afro-Caribbean / Dancehall. Shi ne wanda ya kafa DM (Dem Mama) Records Limited, wanda shi ma ya sanya hannu.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manzarta gyara sashe