This Is Love (fim, 1958)
Wannan Soyayya ce ( Larabci: هذا هو الحب An fassara shi da Hatha howa al'ob ) fim ne na ƙasar Masar da aka saki ranar 22 ga watan Oktoba, 1958. Salah Abu Seif ne ya ba da umarnin fim ɗin, tsara shirin gami da rubutwa daga Muhammed Kamel Hassan al-Mohami, taurarin shirin sun haɗa da Lobna Abdel Aziz da Yehia Chahine.
This Is Love (fim, 1958) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1958 |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | United Arab Republic (en) |
Characteristics | |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Salah Abu Seif |
Marubin wasannin kwaykwayo | Q60578281 |
'yan wasa | |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Fouad El-Zahry (en) |
Director of photography (en) | Mahmoud Nasr (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Sharhi
gyara sasheHussaini injiniyan farar hula ne a garinsu mai irin tunanin da ba a saba gani ba. Yana da ra'ayin mazan jiya kuma ya jajirce wajen neman budurwa, kuma yana ganin Sharifa a matsayin wacce ta dace da shi. Ya ba ta shawara ta kuma yarda. Duk da haka, kwanaki goma da daurin aure, Hussein ya gano cewa matarsa ta taɓa soyayya kuma yana ganinta a matsayin macen da ta gaza, wanda hakan ya sa ta sha wahala sosai a sakamakon sakinta da akayi.[1][2][3]
Ƴan wasan shirin
gyara sashe- Lobna Abdel Aziz (Sharifa)
- Yehia Chahine (Hussein)
- Hussein Riad (Baban Sharifa)
- Mahmoud Azmy (Fouad)
- Abdel Moneim Ibrahim (Tawfiq)
- Omar El-Hariri (Bahgat)
- Mary Mounib (Mamar Hussein)
- Ferdoos Mohammed (Mamar Sharifa)
- Soheir El-Barouni (Samiha)
- Salah Abdulhameed (spice miller in the poor neighborhood)
- Shafik Nour El Din (cabaret founder)
- Gamalat Zayed (Mrs. Zaha)
- Kamal Anwar
- Abdel Moneim Ismail (Ali, a gofer)
- Zein el-Ashmawy (Abokin Fouad)
- Zeinat Olwi (dan rawa)
- Badr Nofal (hotel guest)
- Hussein Ismail (Zaki)
- Metawee Eweiss (furniture porter)
- Toson Moatamed (furniture porter)
- Abdelazim Kamel (company engineer)
Hanyoyin Hadi na waje
gyara sashe- El Cinema page
- IMDb page
- Dhliz page
- Karohat page Archived 2023-04-04 at the Wayback Machine
Manazarta
gyara sashe- ↑ Al-Sukari, Al-Abbas (August 31, 2011). "الخميس.. "هذا هو الحب" على "روتانا زمان"". Youm7. Retrieved 4 April 2023.
- ↑ Gharib, Osama (May 20, 2015). "هذا هو الحب". Masr al-Arabia. Archived from the original on May 1, 2022. Retrieved 4 April 2023.
- ↑ Gharib, Osama (September 10, 2017). "الرجل المظلوم". Al-Masry Al-Youm. Retrieved 4 April 2023.