Nomathemba 'Thembisile' Matu (an haifeta a shekara ta 1966), wacce aka sani da Thembsie Matu, ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu kuma mai gabatar da shirin talabijin.[1] An fi saninta da rawar da ta taka a cikin jerin shirin talabijin kamar Tshisa, Rockville da Sarauniya.[2]

Thembsie Matu
Rayuwa
Haihuwa Katlehong (en) Fassara, 1966 (58/59 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm3334013

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

An haifi Matu a shekara ta 1966 a Katlehong, Gauteng, a Afirka ta Kudu. Ta girma tare da mahaifiyarta bayan mahaifinta ya yi watsi da su.

Ta yi auri Peter Sebotsa, wani ministan Anglican, wanda ya mutu bayan nutsewa a tafkin cikin gida-(pool) a watan Yuni 2019. Tana da ƴa ɗaya da ɗa ɗaya. A shekarar 2021, ta yi kamu da cutar COVID-19 kuma ta yi makonni biyar a asibiti.[3][4][5]

Fina-finai

gyara sashe
Year Film Role Genre Ref.
2006 Tshisa Nomathamsanqa TV series
2006 Zone 14 Aunt Napho TV series
2006 Gaz'lam Woman 3 TV series
2006 Home Affairs Nolitha TV series
2006 Zero Tolerance Stella Hadebe TV series
2006 The Lab Zinhle TV series
2007 Jacob's Cross Rebecca TV series
2007 Nomzamo Gladys TV series
2008 Rhythm City Sis Bee TV series
2008 uGugu no Andile Teacher TV series
2008 Izingane zoBaba Rose TV series
2009 Gangster's Paradise: Jerusalema The Loan Shark Film
2009 Finding Lenny Big Momma Film
2011 Intsika Novezake TV series
2011 Soul Buddyz Mrs Vilakazi TV series
2011 The Wild Gertrude TV series
2012 Moferefere Lenyalong Boreng TV series
2013 Rockville Sis Ribs TV series
2013 Zaziwa Herself TV series
2014 Skeem Saam Ousie Tlaki TV series
2015 Abo Mzala Zodwa TV series
2015 Thandeka's Diary Ntombi TV series
2017 MTV Shuga Mama Chillaz TV series
2017 The Queen Petronella TV series
2017 Thuli noThulani Mrs Zondi TV series

Manazarta

gyara sashe
  1. Digital, Drum. "Fame late in the game". Drum (in Turanci). Retrieved 2021-11-15.
  2. Matshaba, Boitumelo. "These characters keep viewers entertained with their humorous nature". Drum (in Turanci). Retrieved 2021-11-15.
  3. "Thembsie Matu Is Finally Out Of The Hospital". ZAlebs (in Turanci). Archived from the original on 2021-11-15. Retrieved 2021-11-15.
  4. Mbendeni, Alutho. "Thembsie Matu shares her hard fight against Covid-19 – 'It almost killed me'". Drum (in Turanci). Retrieved 2021-11-15.
  5. "Actress Thembsie Matu grateful for life after fighting Covid-19 for five weeks". TimesLIVE (in Turanci). Retrieved 2021-11-15.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe