The Unknown Saint
The Unknown Saint fim ne na wasan kwaikwayo na haɗin gwiwar ƙasa da ƙasa na 2019 wanda Alaa Eddine Aljem ya jagoranta. An zaɓe shi a matsayin fim ɗin da aka shigar na Maroko a gasar Mafi kyawun Fim na Duniya (Best International Feature Film) a 93rd Academy Awards, amma ba a zaɓe shi ba.[1]
The Unknown Saint | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2019 |
Asalin harshe | Moroccan Darija (en) |
Ƙasar asali | Faransa, Moroko da Qatar |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) , comedy film (en) da black comedy film (en) |
During | 100 Dakika |
Filming location | Agafay Desert (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Alaa Eddine Aljem |
Marubin wasannin kwaykwayo | Alaa Eddine Aljem |
'yan wasa | |
Samar | |
Editan fim | Lilian Corbeille (en) |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Amine Bouhafa (en) |
Muhimmin darasi | superstition (en) |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheWani dan fashi ya binne ganimarsa a saman wani tsauni da ke cikin jeji, sai bayan shekaru ya dawo ya ga ta zama wurin ibada.[2]
'Yan wasa
gyara sashe- Younes Bouab a matsayin barawo
- Salah Bensalah a matsayin The Brain
- Bouchaib Semmak a matsayin Hassan
- Hassan Ben Badida a matsayin the Nurse
- Mohammed Nouaimane a matsayin Brahim
- Anas El Baz a matsayin Dr
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "A film by Alaa Eddine Aljem represents Morocco in the 2021 Oscar preselection". En24 News. 2 December 2020. Archived from the original on 18 March 2023. Retrieved 2 December 2020.
- ↑ "Film Review: 'The Unknown Saint'". Variety. Retrieved 2 December 2020.