The Route fim ne na ƙasar Uganda wanda Jayant Maru ya ba da Umarni, shirin an yi shine a yadda ya rubuta shi. Shirinna bayani game da fataucin mutane a Uganda.[1]

The Route (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2013
Ƙasar asali Uganda
Characteristics
Direction and screenplay
Darekta Jayant Maru
Samar
Mai tsarawa Jayant Maru

Yan wasan kwaikwayo

gyara sashe
  • Sharon Detoro a matsayin Samantha
  • Thomas Kayondo a matsayin Sam
  • Edlyn Sabrina a matsayin Sabrina
  • Felix Bwanika a matsayin Mista Nyobobo
  • Bwanika Esther a matsayin Uwa
  • Bash Luks a matsayin Doorman
  • Wanda Aka Zaba Don Mafi kyawun Fim a Bikin Fim na Uganda (2013)
  • Wanda aka zaɓa don Mafi kyawun Fim a Bikin Fim na Afirka na Silicon Valley (2013)
  • Wanda aka zaɓa don mafi kyawun fasalin Fim a Bikin Fim ɗin Haƙƙin Dan Adam (2013)
  • Ya sami mafi kyawun fasalin fim a Bikin Fina-Finan Duniya na Nile Diaspora (2013)
  • Zabi na hukuma a FESTICAB Burundi Film Festival (2014)
  • Wanda aka zaba don mafi kyawun samarwa a ƙasashen waje a Kalasha Awards (2014)
  • Zaɓin Hukuma a Bikin Fina-Finan Mata na Duniya na Herat (2015)
  • Ya Samu Mafi kyawun Fim ɗin Gabashin Afirka a Mashariki African Film Festival (2015)

Manazarta

gyara sashe
  1. "Film director explores social themes". Archived from the original on 4 October 2018. Retrieved 30 August 2016.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe