The Rooftops (fim)
Rooftops ( Larabci: السطوح, fassara: Es-stouh) fim ne da a ka yi shi a shekarar 2013 na ƙasar Aljeriya wanda Merzak Alouache ya ba da umarni. [1] An fara fim ɗin a bikin Fim na London na shekarar 2013.[2][3]
The Rooftops (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2013 |
Ƙasar asali | Faransa da Aljeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 92 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Merzak Allouache (en) |
'yan wasa | |
Kintato | |
Narrative location (en) | Aljeriya |
External links | |
'Yan wasa
gyara sashe- Adila Bendimerad a matsayin Assia
- Nassima Belmihoub a matsayin Selouma
- Ahcène Benzerari a matsayin Cheikh Lamine
- Aïssa Chouhat a matsayin Halim
- Mourad Ken a matsayin Hamoud
- Myriam Ait el Hadj a matsayin Layla
- Akhram Djeghim a matsayin Hakim
- Adlane Djemil a matsayin karimo
- Amal Kateb a matsayin Aïcha
Manazarta
gyara sashe- ↑ Britannica Book of the Year 2014 - Page 307 1625131712 2014 "Merzak Allouache, Algeria's most important living director, made one of his best films with Es-stouh (The Rooftops), a sharp metaphoric drama boldly exploring the country's social divisions."
- ↑ "London Film Festival 2013: full line-up". Screen. Retrieved 20 May 2020.
- ↑ "BFI London Film Festival listings - Sunday October 20 2013". Evening Standard. 17 September 2013. Retrieved 20 May 2020.