El Millioner (Larabci-المليونير) ko kuma The Millionaire ɗaya ne daga cikin wasannin barkwanci na Masar da aka fitar a shekarar 1950. Helmy Rafla ne ya ba da umarni a matsayin fim ɗin baki da fari kuma fitaccen jarumin nan Ismail Yassine ya fito .

The Millionaire (1950 fim)
Asali
Lokacin bugawa 1950
Asalin suna المليونير
Asalin harshe Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Kingdom of Egypt (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy film (en) Fassara
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Helmy Rafla
'yan wasa

Wani attajirin mai suna Assem El Estleeny ( Isma'il Yassine) tare da duk dukiya ya makale a cikin shari'ar kisan kai. Don haka don gudun hijira, ya sami wani mutum mai kama da shi, Gmeez Asal (wanda kuma Ismail Yassine ya buga ). Gmeez Asal ne ya goyi bayan Asseem yayin da ya yi tafiyar sati daya.

Ƴan wasa

gyara sashe
  • Zeinat Sedki a matsayin Baheega
  • Su'ad Makkawi a matsayin Sukkara
  • Camelia a matsayin Rooh el fo'ad
  • Ismail Yassine a matsayin Asem/Gmeez
  • Salah Mansour a matsayin mahaukaci
  • Wedad Hamdy a matsayin Sania
  • Seraj Munir a matsayin Antar
  • Estafan Rosti a matsayin Zaki Bashtekha

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe