The Housekeeper's Instructor
The Housekeeper's Instructor littafi ne mai kyau na dafa abinci na Ingilishi wanda William Augustus Henderson ya rubuta, 1791. Ya gudana ta hanyar bugu goma sha bakwai a shekara na 1823. Jacob Christopher Schnebbelie ya sake wallafa fitowar daga baya.
Cikakken taken shine "Malami na mai kula da gida; ko, mai dafa abinci na iyali na duniya. Kasancewa chikakkiya nuni da bayane na fasahar dafa abinci a duk rassansa daban-daban. " Daga baya yanada dogon fassara.