The Great Canadian Baking Show season 8
Lokaci na takwas na The Great Canadian Baking Show ya fara ne a gidan talabijin na CBC a ranar 6 ga watan Oktoba,shekarar 2024. [1] Kamar yadda yafaru da lokutan da suka gabata, masu yin burodi goma suna gasa sama da makonni takwas na ƙalubale, suna gwagwarmaya don taken. Ann Pornel da kuma Alan Shane Lewis sun dawo don kakar wasa ta biyar a matsayin masu masaukin baki. Bruno Feldeisen da kuma Kyla Kennaley sun dawo a karo na takwas da na shida a matsayin alƙalai.
- ↑ "The Great Canadian Baking Show returns to CBC this fall". CBC. Canadian Broadcasting Corporation. September 10, 2024. Retrieved September 10, 2023.