Masarautar da aka manta fim ɗin wasan kwaikwayo ne da aka shirya shi a shekarar 2013 Amurka-Afurka ta Kudu-Lesotho wanda Andrew Mudge ya rubuta kuma ya ba da umarni kuma ya fito da Jerry Mofokeng acikin.[1] Ya samu naɗi guda tara, kuma ya lashe kyautuka uku a gasar Fina-Finan Afirka karo na 10.[2]

The Forgotten Kingdom
Asali
Lokacin bugawa 2013
Asalin harshe Sesotho (en) Fassara
Ƙasar asali Afirka ta kudu
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 97 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Andrew Mudge (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Robert Miller (en) Fassara
Tarihi
External links
forgottenkingdomthemovie.com…

'Yan wasa

gyara sashe
  • Zenzo Ngqobe a matsayin Atang Mokoenya
  • Nozipho Nkelemba a matsayin Dineo
  • Jerry Mofokeng a matsayin Katleho
  • Lebohang Ntsane a matsayin Yaro Maraya
  • Moshoeshoe Chabeli a matsayin Firist
  • Lillian Dube a matsayin Likitan Clinic
  • Jerry Phele a matsayin mahaifin Atang
  • Reitumetse Qobo a matsayin Nkoti

Fim ɗin yana da ƙimar 86% akan Rotten Tomatoes.[3] Leslie Felperin ta The Guardian ce ta ba fim ɗin ya samu taurari uku cikin biyar.[4] David Clack na Time Out shi ma ya ba ta taurari uku cikin biyar.[5] Trevor Johnston na gidan rediyon Times ya ba fim ɗin taurari huɗu cikin biyar.[6]

Manazarta

gyara sashe
  1. Martinez, Vanessa (30 May 2013). "SIFF Review: Painterly, Meditative 'The Forgotten Kingdom' Buoyed by Rich Performances". IndieWire. Retrieved 5 October 2018.
  2. Obenson, Tambay (April 3, 2014). "2014 African Movie Academy Awards (AMAAs) Nominations Announced". Indiewire. Retrieved 2018-10-13.
  3. "The Forgotten Kingdom". Rotten Tomatoes. Retrieved 4 October 2018.
  4. Felperin, Leslie (20 August 2015). "The Forgotten Kingdom review – pleasingly cinematic mini epic". The Guardian. Retrieved 4 October 2018.
  5. Clack, David (17 August 2015). "The Forgotten Kingdom". Time Out. Retrieved 4 October 2018.
  6. Johnston, Trevor. "The Forgotten Kingdom". Radio Times. Retrieved 4 October 2018.